Saturday, January 18, 2020

Shirin tafiya da gwani

Tafiya da gwani: Hira da Yakubu Dangawan Jingau

Wannan makon shirin namu ya karbi bakuncin shugaban kwankwasiyya media forum wato Yakubu Dangawan Jingau Inda kuma zamu tattauna batutuwan siyasar kasa da kuma...

Tafiya da gwani; Hira da Mal. Ali Muhammad Bichi

A wannan makon shirin namu na tafiya da gwani ya samu nasarar kawo muku tattaunawa da fitaccen dan gwagwarmayar nan na gidan imani siyasar...

Kamfen din Kwankwasiyya

Kasance tare Labarai

Manyan Labarai

Zama da madaukin kanwa shi ke kawo farin Kai

Watau shi Jagora, Dr Rabiu Musa Kwankwaso matsalarsa daya. Duk Wanda ya kusanceshi sai yaji kamar ya karar da dukiyansa akan 'yayan...

Mai girma Sen.Kwankwaso ya kaddamar da sabuwar makaranta

Yanda ta gudana kenan a garin kwankwaso wurin kaddamar da makarantar "Nafisatu school of Nursing and midwifery"wanda jagora mai daraja Sen.Dr.Rabiu...

Kungiyoyin yan kasuwa na kwankwasiyya sun kaiwa Mal. Ibrahim Shekarau ziyara

Gamayyar kungiyoyin yan kasuwa na kwankwasiyya sun kaiwa tsohon gwamnan Kano Mal. Ibrahim Shekarau ziyarar barka da salla a fadar sa ta mundubawa, bayan...